Hey everyone, it is John, welcome to our recipe site. Today, I’m gonna show you how to prepare a special dish, ceebu jen (senegalese recipe). It is one of my favorites. For mine, I am going to make it a bit tasty. This will be really delicious.
Ceebu Jen (Senegalese Recipe) is one of the most well liked of recent trending meals on earth. It is enjoyed by millions every day. It is simple, it’s quick, it tastes delicious. They’re fine and they look fantastic. Ceebu Jen (Senegalese Recipe) is something which I have loved my whole life.
To begin with this particular recipe, we have to prepare a few ingredients. You can cook ceebu jen (senegalese recipe) using 15 ingredients and 9 steps. Here is how you cook that.
The ingredients needed to make Ceebu Jen (Senegalese Recipe):
- Make ready Carrot
- Make ready Cabbage
- Prepare Black Garden Egg
- Make ready Cassava/ Irish Potatoes / Yam(anyone of choice)
- Prepare Tamarind (tsamiya bushashiya)
- Take Onion
- Get Tomato Paste
- Prepare Lemon
- Get Yakuwa
- Make ready Fish
- Get Rice
- Make ready Attaruhu
- Prepare Spices
- Prepare Oil
- Prepare Salt
Instructions to make Ceebu Jen (Senegalese Recipe):
- Zaa iya amfani da shinkafa Kala biyu, idan parboiled rice ce a jika ta a ruwan zafi tsahon awa 1. Ta tuwo bata bukatar a jika sai dai kawai a wanke.
- A yanka cabbage kamar gida hudu ko shida yadda bazai watse ba, a gyara carrot ba sai an yanka shi, garden egg shima a yanka shi hudu, sai albasa guda gudan ta. Idan da cassava zaayi a bare ta a yanka manya ko doya ko dankali shima a bare shi a gudan sa.
- A sami yakuwa a tsinke ta a hade ta da zare da allura yadda baza ta wargatse ba.
- Ayi marinating kifi amma ayi amfani da kifi mai kwari yadda bazai dagargaje ba sai a saka a mai a soya.
- Zaayi amfani da man da aka soya kifin a cikin girkin, sai a zuma tomato paste dinnan a ciki a soya shi a tsaida ruwa a zuba spices da kayan dandano.
- Idan ruwan girki ya tafasa anji sai akawo vegetables din da aka gyara su carrot,cabbage, black garden egg, yakuwa, guda gudan albasa da Attaruhu, doya ko rogo ko dankali da tsamiya duk a zuba su su dahu a zuba soyyayen kifin shima idan sun dahu sai a kwashe su gaba daya.
- Ruwan da aka gama dahuwan vegetables din sai a zuba shinkafa a ciki ta dahu itama sai a kwashe.
- A zuba shinkafa sai akawo vegetables din kowanne a dora akan shinkafar a yanka lemon a saka a gefe.
- Idan zaa ci a a matsa attahurn da lemon din.
So that’s going to wrap it up for this exceptional food ceebu jen (senegalese recipe) recipe. Thanks so much for your time. I am sure that you can make this at home. There is gonna be interesting food in home recipes coming up. Remember to bookmark this page on your browser, and share it to your loved ones, colleague and friends. Thank you for reading. Go on get cooking!